Afirka
Libya ta mayar da 'yan ci-ranin Nijeriya da Mali 369 ƙasashensu
Mohammed Baredaa, shugaban kungiyar Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Libya da aka ɗora wa alhakin dakatar da yin hijira ba bisa ƙa’ida ba, ya ce an yi sawu biyu na jigilar ‘yan Nijeriya 204 da kuma ‘yan kasar Mali 165 don mayar da su gida.Karin Haske
Labarin 'yan ci-ranin da ba a gani ba a jirgin ruwan da ya nutse a Girka
Wani jirgin ruwa ya bar kasar Libiya dauke da kanin Bhatti da sauran daruruwan mutane suka nutse a tekun Girka, a wani lamari da ya kasance daya daga cikin mafi munin bala'in da ya samu 'yan ci rani a shekarun baya-bayan nan
Shahararru
Mashahuran makaloli