Afirka
Rundunar sojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kashe 'yan ta'adda kusan dubu biyu a watanni uku da suka gabata
Rundunar sojin Nijeriya ta ce ta kashe shugabannin 'yan bindiga da dama da ɗaruruwan mayaƙa a ƙasar bayan sabbin hare-hare da aka kai a watanni uku na wannan shekarar, in ji kakakin rundunar a ranar Alhamis ɗin nan.Afirka
'Yan bindiga masu alaƙa da Daesh sun kashe fararen hula 20 a arewa maso-gabashin Congo
An kama fararen hular a kauyuka da dama da aka kai wa hare-hare, sannan aka tara su waje guda a daji tare da kashe su, in ji Rams Malikidogo, wani mai kare hakkokin dan adam a Mambasa da ke Jumhuriyar Dimokradiyyar Kongo.Afirka
'Fiye da mutane 200 ne daga Gobir ke hannun masu garkuwa da mutane'
Jagororin al'umma a Gobir na ƙaramar Hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto sun ce fiye da mutum 200 ne 'yan bindiga suka ɗauke daga garin a cikin kimanin wata guda. Sai dai rundunar 'yan sandan jihar ta ce ba ta da masaniya game da satar mutanen.Afirka
Isa Muhammad Bawa: Kisan Sarkin Gobir na Gatawa ya tayar da hankulan 'yan Nijeriya
Shugaba Bola Tinubu ya nuna matuƙar kaɗuwarsa game da kisan da aka yi wa Sarkin Gobir na Gatawa Isa Muhammad Bawa, wanda ya bayyana a matsayin "mummuna kuma wannan dabbancin ba zai wuce ba tare da kakkausan martani ba."
Shahararru
Mashahuran makaloli