Afirka
Sojojin Amurka na neman wani sansanin a Yammacin Afirka bayan korar su da Nijar ta yi
Wani hafsan sojin Amurka yana yin ziyarar da ba a saba gani ba, zuwa Afirka don neman samun hanyoyin ci gaba da girke wasu sojojin Amurka a Afirka ta Yamma, bayan da Nijar ta sallame su kuma ta zaɓi kawo sojin Rasha.Afirka
Hukumomin Ghana sun ce za a iya kwashe mako biyar ba a gama gyara wayoyin da suka haddasa katsewar intanet ba
Lalacewar wayoyin ta sa an samu gagarumar katsewar intanet a ƙasashen da ke Yammaci da Tsakiyar Afirka lamarin da ya shafi harkokin kasuwanci, da suka haɗa da bankuna da kamfanonin sadarwa da na hada-hadar kuɗi da ma kasuwannin hannayen-jari
Shahararru
Mashahuran makaloli