Karin Haske
Yadda rikicin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo ya rusa ƙuruciyar yara da hana su samun ilimi
Kusan mutane miliyan 7.2 sun guje wa rikicin da 'yan bindiga ke yi a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, inda lamarin ya fi illata yara da dubban su da suka daina zuwa makaranta ke gwagwarmayar ci gaba da neman ilimi a tantuna da rumfuna.
Shahararru
Mashahuran makaloli