Ra’ayi
Bayan makonni biyu na tashin hankali a Birtaniya, akwai aiki kafin abubuwa su dawo daidai
Hare-haren da ake kaiwa kan 'yan ci rani da ƙananan ƙabilu a Birtaniya sun fito da irin matsalolin da ake da su a ƙasar, wanda akwai buƙatar sabuwar gwamnati ta mayar da hankali wurin daƙile ƙin jinin Musulmi.Karin Haske
Yadda ake ci gaba da fuskantar wariyar launin fata shekaru da dama bayan gwagwarmayar Afirka ta Kudu
Nuna wariyar launin fata na ci gaba da wanzuwa a yankuna daban-daban da kuma tsakanin al'umma, amma mafi yawan lokuta ba a cika mayar da hankali akai ba a duniya duk da cewa an ware rana ta musamman don kawar da wariyar launin fata.Afirka
Magubane: Fitaccen mai daukar hoton Afirka ta Kudu da ya yi yaki da wariyar launin fata
Peter Magubane ya shahara matuka sakamakon yana daya daga cikin 'yan jarida masu daukar hoto kalilan da suka rinka daukar irin zaluncin da farar fata masu wariyar launin fata suka rinka yi a Afirka ta Kudu.
Shahararru
Mashahuran makaloli