Duniya
UNICEF ta nuna damuwa kan yadda Isra'ila ta kashe yara 24 a Lebanon
"Na damu matuka da yadda ake ci gaba da kai hare-hare a Lebanon da Isra'ila, wanda a safiyar yau aka bayar da rahoton mutuwar akalla yara 24 a kudancin kasar ta Lebanon," kamar yadda daraktar UNICEF Catherine Russell ta bayyanaDuniya
Isra'ila ta ce sojojinta 250 aka kashe tun fara yaƙin Gaza
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 163 - ya kashe Falasdinawa akalla 31,645 tare da raunata wasu 73,676 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki.Duniya
Isra'ila ta kashe kananan yara da dama a Gabar Yammacin Kogin Jordan - UNICEF
Rahoton Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya bayyana cewa an samu yawan mace-macen yara kanana a Gabar Yammacin Kogin Jordan da Isra'ila ta mamaye tare da jaddada bukatar gaggawa ta kawo karshen hare-haren da Isra'ila take kaiwa.Duniya
Kuncin da iyaye ke ciki a Gaza sakamakon kashe musu 'ya'ya a hare-haren Isra'ila
Hotunan harin baya-bayan nan sun hada da na wani mai aikin ceto dauke da wata 'yar yarinya da aka lullube da farin ƙyalle da jini ya rina shi, da kuma wani uba da ke cikin yanayin alhini rungume da ɗansa da ya mutu a ƙirjinsa.
Shahararru
Mashahuran makaloli