Afirka
Ethiopia da Somalia sun amince su yi aiki tare domin wanzar da zaman lafiya
Wannan dai ita ce ziyara ta farko tun bayan da dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu ta yi tsami shekara guda da ta wuce, kan shirin kasar Habasha na gina sansanin sojin ruwa a yankin Somaliya na Somaliland da ya ɓalle.Türkiye
Kamfanin Baykar na Turkiyya da ke ƙera jiragen yaƙi marasa matuƙa ya sayi Piaggio Aerospace na Italiya
Italiya ta amince da sayar da katafaren kamfanin zirga-zirgar jiragen samanta na Piaggio Aerospace, ga kamfanin ƙera jiragen sama na yaƙi marasa matuƙa na Turkiyya da ke ƙera jirage samfurin UCAV na Baykar.Türkiye
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya ya gana da shugaban sabuwar gwamnatin Syria
Ganawar da suka yi a ranar Lahadi a Damascus babban birnin kasar Syria, na zuwa ne makonni biyu bayan hamɓarar da gwamnatin Bashar al Assad, shugaban Syria na kusan shekaru 25, a wani farmaki da dakarun 'yan adawa suka yi.
Shahararru
Mashahuran makaloli