Afirka
Ministan Abuja ya kafa kwamiti na musamman domin sa ido kan kwararar almajirai cikin birnin
Kwamishinan 'yan sandan Abuja Olatunji Disu ya ce ministan ɗauki wannan matakin ne domin tabbatar da cewa jami’an tsaro sun samu bayanai dangane da almajirai da abubuwan da suke gudanarwa a birnin daga ciki har da kula da su da kuma karatunsu.Duniya
‘Yan daba ɗauke da makamai sun kashe aƙalla mutum 50 a kusa da babban birnin Haiti
‘Yan bindiga ne ke iko da kimanin kashi 80 cikin 100 na birnin Port-au-Prince, kuma tashin hankalin na ci gaba da ƙaruwa, inda aka kashe sama da mutum 5,000 a hare-haren da suka shafi ‘yan daba a shekarar 2024 kawai.Afirka
Kayode Egbetokun: Me ya sa Sufeto Janar na ‘yan sandan Nijeriya ke ci gaba da zama kan kujerarsa bayan ya cika shekara 60?
Wasu na zargin cewa an tsawaita wa'adin Kayode Egbetokun a kan kujerar Sufeto Janar na ‘yan sandan Nijeriya bayan ya cika shekara 60 domin a yi amfani da shi wajen cim ma muradu na siyasa a zaɓen shekarar 2027.
Shahararru
Mashahuran makaloli