Duniya
Yarjejeniyar Gaza na cikin hadari yayin da Netanyahu ya jinkirta taron majalisar ministocin Isra'ila
Kisan kare dangi na Isra'ila a Gaza - wanda ke cikin kwanaki 468 - ya kashe Falasdinawa sama da 46,707 tare da jikkata wasu 110,265. A Lebanon, Isra'ila ta kashe akalla mutum 4,063 tun daga watan Oktoban 2023.Duniya
Adadin Falasdinawan da suka mutu ya kai 40,878 a yakin Isra'ila na Gaza
Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 335, inda ta kashe aƙalla Falasɗinawa 40,861 – yanwacinsu mata da yara – tare da jikkata fiye da 94,398, kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
A shirye Tel Aviv take ta tsagaita wuta na kwana daya don a saki Isra'ilawa 10 - Jami'i
Hare-haren da Isra'ila ta kwashe kwana 56 tana kai wa Gaza sun yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 16,000, galibinsu mata da kananan yara. Kimanin mutum 7,000 aka danne a baraguzan gine-gine wadanda Isra'ila ta yi wa luguden wuta, a cewar hukumomi.
Shahararru
Mashahuran makaloli