Afirka
Tinubu ya umarci Ma’aikatar Sharia ta yi aiki da majalisar dokokin Nijeriya kan dokar haraji
Wata sanarwar da Ministan Watsa Labaran Nijeriya, Mohammed Idris, ya fitar ta ce gwamnatin tarrayyar ƙasar tana maraba da duka shawarwarin da za su iya ƙarin haske game da duk wani ɓangare na daftarin dokokin da ka iya shige wa mutane duhu.Afirka
Tinubu ya yi watsi da shawarwarin da aka ba shi na janye sabon kudirin haraji
Shugaba Tinubu ya buƙaci a bar Majalisar Dokokin Nijeriya ta yi nazari dangane da ƙudurin yi wa dokokin haraji garambawul inda ya ce idan ma akwai wani gyara da za a yi sai dai a bari a yi shi a yayin zaman jin ra’ayin jama'a na majalisa.Afirka
Babu giɓi a shugabancin Nijeriya duk da Tinubu da Shettima sun fita daga ƙasar - Fadar Shugaba Ƙasa
Fadar shugaban Nijeriya ta ce babu giɓi a shugabancin ƙasar duk da cewa Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima sun yi balaguro zuwa ƙasashen waje a lokaci guda, inda ta ce suna yin aiki a duk inda suke.
Shahararru
Mashahuran makaloli