Karin Haske
Dalilin da ya sa bai kamata dakatar da tallafin Amurka da Trump ya yi ya damu Afirka ba
Afirka ta koyi darasi daga manufofin Donald Trump na bayar da kariya - abu mafi muhimmanci shi ne nahiyar ta kalli kanta, ta yi amfani da karfinta da gina makomarta da ba za ta dogara kan taimakon Amurka ba.Türkiye
Turkiyya ta samu gagarumar riba a kudaɗen shigarta a fannin yawon buɗe ido a 2024
Irin gagarumin ribar da fannin yawon buɗe ido yake samar wa a ƙasar bai tsaya ga iya farfaɗo da harkokin tattalin arziki ba kawai , har ma da taimaka wa wajen daidaita ci-gaban tattalin arziki, a cewar mataimakin shugaban Turkiyya.Türkiye
Kasuwanci tsakanin Turkiyya da Syria ya samu gagarumin ci gaba a farkon 2025
Ministan Harkokin Kasuwanci na Turkiyya Omer Bolat ya bayyana cewa, sabuwar gwamnatin Siriya tana aiki ka'in da na'in da Turkiyya, kana ya nuna kwarin gwiwar samun ci gaba a fannin kasuwanci da zuba jari da kuma kokarin sake gina kasar.Karin Haske
Dalilan da suka sa 'yan Nijeriya ba za su iya daina tu'ammali da tsabar kudi ba
A Nijeriya an fi yarda da ta'ammali da tsabar kudi don saye da sayarwa, duk da matakin babban bankin kasar na rage yawan tsabar kudaden da ake iya cira daga bankuna da kuma saka caji mai yawa ga wadanda dole sai da tsaba za su yi kasuwanci.Afirka
Afirka na da abin da take buƙata don ciyar da kanta gaba — Shugaba Tinubu
Shugaba Tinubu ya bayyana haka ne a ziyara da yake yi a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa inda zai yi bayani game da sauye-sauyen da gwamnatinsa ke yi ciki har da inganta makamashi da sufuri da kiwon lafiyar al’umma da ci-gaban tattalin arziƙin Nijeriya.
Shahararru
Mashahuran makaloli