Afirka
Babu giɓi a shugabancin Nijeriya duk da Tinubu da Shettima sun fita daga ƙasar - Fadar Shugaba Ƙasa
Fadar shugaban Nijeriya ta ce babu giɓi a shugabancin ƙasar duk da cewa Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima sun yi balaguro zuwa ƙasashen waje a lokaci guda, inda ta ce suna yin aiki a duk inda suke.
Shahararru
Mashahuran makaloli