Afirka
Tinubu ya sanar da matakan rage kashe kudade a ma'aikatun gwamanatin Nijeriya
A watan Janairun wannan shekara ne dai Shugaba Tinubu ya dauki muhimman matakai na rage yawan kudaden da gwamnati ke kashewa, ta hanyar rage yawan mukarrabansa da ke tafiye-tafiye zuwa kasashen waje daga 50 zuwa 20.Karin Haske
Ko sabuwar Ma'aikatar Kula da Kiwon Dabbobi za ta kawo ƙarshen rikicin makiyaya da manoma a Nijeriya?
Nijeriya na shirin samar da ma'aikatar kula da kiwon dabbobi da ke mai da hankali kan tsara harkar kiwon dabbobi domin cimma abin da da yawan tsare-tsaren baya suka gaza samarwa - wato kawo karshen rikicin makiyaya da manoma.Afirka
Faɗuwar Tinubu a Eagle Square: Gaisuwar Yarabawa ta Dobale na yi, in ji Shugaban Nijeriya
A wani bidiyon na daban da mai taimaka wa Shugaba Tinubu na musamman kan kafafen sada zumunta, Dada Olusegun wallafa a shafin X, na liyafar cin abincin dare da aka yi a fadar gwamnati, an ga Tinubun yana mayar da martani cikin raha kan batun.
Shahararru
Mashahuran makaloli