Duniya
Dalilin da ya sa dubban magoya bayan Imran Khan ke zanga-zanga a Pakistan
Mutane daga sassa daban-daban a Pakistan na yin tattaki zuwa Islamabad inda suke neman a saki tsohon firaministan ƙasar Imran Khan, tare da bijire wa duk wasu tsauraran matakan tsaro da gwamnati ta shimfiɗa don daƙile zanga-zangar.Duniya
Kotu a Pakistan ta wanke tsohon Firaiminista Imran Khan kan zargin fallasa sirrin gwamnati
Lamarin dai na da alaƙa da huldar diflomasiyya tsakanin Washington da Islamabad, wanda Imran Khan ya ce wani bangare ne na maƙarƙashiyar da Amurka ta ƙulla na hambarar da gwamnatinsa shekaru biyu da suka wuce.Duniya
Kotun Amurka ta samu Donald Trump da laifuka kan tuhume-tuhume 34
Manyan 'yan siyasa sun soma tsokaci kan hukuncin da wata kotu ta yanke wa tsohon shugaban Amurka Donald Trump da ya shafi shirga ƙarya kan harkokin kasuwancinsa domin ɓoye toshiyar-baki da ya bayar a kan alaƙarsa da wata mai fitowa a finafinan batsa
Shahararru
Mashahuran makaloli