Türkiye
Dan sama jannatin Turkiyya na 2 zai bi jirgin Virgin Galactic da zai yi zagaye a sararin samaniya
Tafiyar da ɗan sama jannati Atasever zai yi da jirgin Virgin Galactic na zuwa ne bayan bulaguron ɗan sama jannatin Turkiyya na farko a watan Janairu zuwa Tashar Ƙasa da Ƙasa ta Sararin Samaniya a shirin Axiom Mission 3 mission.Türkiye
Tauraron ɗan'adam na farko na Turkiyya da ke sa idanu a duniya ya shafe shekara guda a sama
IMECE da aka harba sama a ranar 15 ga Afrilun 2023, ya gudanar da aikinsa cikin nasara, in ji Ministan Fasahar Ƙere-Ƙere da Masana'antu na Turkiyya, yana mai ƙarawa da cewar Turkiyya ta bayyana bajintarta a fagen fasahar zuwa sama.Türkiye
Turkawa na cike da murna a yayin da dan sama-jannatin kasar ke shirin tafiya tashar Sararin Samaniya
Shugaban Turkiyya ya hadu da dan sama jannatin Turkiyya Alper Gezeravci, inda ya kara jaddada muhimmancin tafiya zuwa sararin samaniya wanda ya ce zai taimaka wa bangaren kimiyya da kuma bayar da karfin gwiwa ga yara.
Shahararru
Mashahuran makaloli