Rayuwa
Yadda amfani da muryarka za ta iya zama sana'a mai tsoka
Wani kamfani da yake ƙasar Rwanda wanda wani ƙwararre a harkar naɗar murya da sadarwa ya assasa yana buɗe wa nahiyar ƙofa a matsayin matattarar naɗar murya da ake buƙata a finafinan ƙasa da ƙasa, da finafinai tarihi da kuma kamfanonin tallace tallaceRayuwa
Sally Musonye: Daga rayuwar duhu a unguwar talakawa zuwa haskaka ƙauyukan Kenya da lantarki
Wannan injiniyar lantarkin 'yar Kenya ta samu cikar burinta na ƙuruciya na kai wa al'ummomin karkara lantarki, saboda irin mawuyacin yanayin da ta taso a cikinsa na tsawon shekaru 20 babu lantarki a unguwarsu.Kasuwanci
Fauzziyah: ‘Rasuwar mahaifina sanadin zuma ya sa na zama mai kiwon kudan zuma'
Mene ne wadannan mutanen suke da shi iri daya: Masanin falsafar Girka Aristotle da marubuci dan Rasha Leo Tolstoy da Ba'amurke marubucin wake Sylvia Plath da kuma dan wasan Hollywood Morgan Freeman? Ga amsar nan: dukkansu suna son kiwon kudan zuma ne
Shahararru
Mashahuran makaloli