Duniya
Jamhuriyar Kongo da Rwanda da Chadi sun musanta tattaunawa da Isra'ila don bai wa Falasdinawan Gaza matsuguni
Wata sanarwa da Ma'aikatar Harkokin Wajen Rwanda ta fitar ta ce "rahotannin" da kafafen watsa labaran Isra'ila suka wallafa cewa an tattauna tsakanin kasarsu da Rwanda game da yiwuwar bai wa Falasdinawan Gaza matsuguni "karya ce zalla."Karin Haske
Shin burin Afirka na bai wa 'yan nahiyar damar shiga kasashensu babu biza yana tabbata?
Kenya da Rwanda sun bi sahun kasashen Seychelles, Benin da Gambia wajen cire neman Visa daga 'yan kasashen Afirka, amma kalubalen da ake fama da shi shi ne na bude kofofin juna ga kasashen nahiyar na iya janyo matsalar ayyukan yi da tsaro.
Shahararru
Mashahuran makaloli