Afirka
Sojojin Nijar sun ce an kashe fararen-hula 15 a hare-haren 'yan ta'adda a yammacin ƙasar
Mehana na daga cikin yankuna shida da aka kai hari a yankin Tillaberi na Jamhuriyar Nijar mai iyaka da Mali da Burkina Faso kuma ya zama maɓoyar mayaƙa masu iƙirarin jihadi da ke da alaƙa da ƙungiyar IS da Al-Qaeda.Duniya
An kashe mutane da dama a hare-haren da aka kai a arewa maso yammacin Pakistan cikin sa'o'i 24: Sojoji
Hare-haren na zuwa ne a lokacin da mayakan suke sake ci gaba da kai hare-hare a yankin arewa maso yammacin kasar da ke kan iyaka da kasar Afganistan, wanda a watan da ya gabata ne gwamnatin kasar ta kaddamar da farmakin yaki da ta'addanci a yankin.Afirka
Rundunar sojin Nijeriya ta musanta rahoton cewa tana ɗaukar masu ikirarin jihadi aiki
Sanarwar da rundunar sojin ta fitar a ranar Talata ta ce “ana yaɗa rahoton ne mai murya da ake iya jiyo muryar ƙarya ta wani jami’i yana kira ga Musulmai matasa da su shiga rundunar sojin ƙasar don yaɗa da’awar Musulunci.”Afirka
Habasha da Somaliland sun tattauna kan hadin gwiwar soji
Manyan dakarun sojin Habasha da na yankin Somaliland da ya balle daga Somaliya sun gana a Addis Ababa, a daidai lokacin da ake ci gaba da takun-saka kan yarjejeniyar tashar jiragen ruwa ta tekun Bahar Maliya da Habasha ta kulla da Somaliland.Afirka
Sojoji sun ceto mutum 13, sun kama wasu 11 da ake zargi da bai wa ‘yan ta’adda kayayyaki a Zamfara
A wata sanarwa da rundunar sojin ta fitar ranar Litinin ta ce dakarun rundunar HADARIN DAJI da ke aikinta a arewa maso yammacin kasar “a kokarinsu na ci gaba da gudanar da ayyukansu a lokacin rani a yankunan, suna ci gaba da samun nasara.”Karin Haske
Yadda Nijeriya za ta magance yawan hare-haren “kuskure” na soji da ke jawo mace-mace
Hare-haren da sojojin Nijeriya ke yawan kai wa bias kuskure tun shekarar 2014 sun jawo mutuwar fararen hula da dama, wani abu da hukumomi ke ƙoƙarin kauce wa, a yayin da suke yaƙi da ƴan ta’adda da ƴan bindiga.
Shahararru
Mashahuran makaloli