Duniya
Isra'ila ta kashe ƙarin mutum 47 a sabbin hare-hare a Gaza
A rana ta 331 da Isra’ila ta kwashe tana yaƙi a Gaza, ta kashe Falasɗinawa aƙalla 40,738 – galibinsu mata da yara – tare da jikkata fiye da 94,154 inda hasashe ya bayyana sama da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gidajen da aka yi wa ruwan bam.Afirka
Ana taro a Masar kan lalubo mafita dangane da yaƙin Sudan
Taron wanda ya ƙunshi wakilai daga ɓangaren 'yan siyasa da dakarun Sudan da Majalisar Ɗinkin Duniya da Ƙungiyar Tarayyar Afirka da wasu ɓangarori, an shirya shi ne domin lalubo mafita kan yaƙin da aka shafe sama da shekara guda ana yi a Sudan.
Shahararru
Mashahuran makaloli