Duniya
Turkiyya ta ƙaddamar da littafi game da ƙoƙarin Erdogan na samar da zaman lafiya ta hanyar diflomasiyya a Syria
Littafin ya bayyana ƙoƙarin Turkiyya ta hanyar diflomasiyya, ciki har da samar da mafita ta hanyoyin zaman lafiya da adalci da 'yanci, tare da yin la'akari da tsarin "Ƙasar Syria ta 'yan Syria ce."Duniya
Erdogan: Babu wani mai ƙarfin iko da ya isa ya tilasta wa Falasɗinawa barin ƙasarsu
"Babu wani mutum da yake da ikon fitar da mutanen Gaza daga ƙasarsu, wadda aka kafa dubban shekaru. Yankin Falasɗinu, wanda ya haɗa da Gaza, Gaɓar Yammacin Kogin Jordan da Gabashin Birnin Ƙudu, na Falasɗinawa ne," in ji Recep Tayyip Erdogan.Türkiye
Ƙasashen Musulmai ba sa mayar da isasshen martani kan kisan ƙare dangin da Isra'ila ke yi a Gaza — Erdogan
"Ƙasashen Yamma sun bai wa Isra'ila dukkan goyon baya yayin da ƙasashen Musulmai ba sa mayar da isasshen martani, lamarin da ya sa aka samu kai a inda ake yanzu," in ji Recep Tayyip Erdogan.
Shahararru
Mashahuran makaloli