Karin Haske
Wode Maya St: Abin da ya sa aka saka wa wani titi a Nijeriya sunan fitaccen mai amfani da Youtube ɗan Ghana
A wani bidiyo da ya wallafa a shafinsa ranar 31 ga watan Janairu ya ce — "Na ga an saka wa wani titi a Nijeriya sunana" — lamarin da ya matuƙar sanya Maya mamaki da farin ciki a yayin da yake nuna yadda aka ƙaddamar da titin mai ɗauke da sunansa.Rayuwa
Zoey Seboe: Matashiyar da ta yaƙi ƙyamar da ake mata saboda cutar fata ta lamellar ichthyosis
A lokacin da ta shiga ajin ƙarshe na sakandare, Zoey ta samu ƙwarin gwiwa sosai wajen ƙirƙirar wani abu na kwalliya da za ta dinga rufe kanta da shi, ta hanyar amfani da ƙarin gashi maimakon yawan kima ɗankwali da take yi “don samun sauyi.”Rayuwa
Niyomugabo: Yadda shahararren mai zanen Rwanda ke zane a cikin kasuwa
Neman abin da zai ba ka ƙwarin gwiwa ka yi zane na kama da cika kwandon siyayya da abubuwa masu kyau na rayuwa da ake gani a kullum ga mai zanen na Rwanda Benhamin Niyomugabo, kasuwa ita ce abin da ke jan hankalinsa ya yi zane.
Shahararru
Mashahuran makaloli