Afirka
Rundunar sojin Nijeriya ta kawar da 'yan ta'adda 10,937 ta ceto mutum 7,063 da aka sace a 2024
Hedkwatar Tsaron wacce ta sanar da hakan a ranar Talata, 31 ga watan Disamban 2024, ta yi nuni da cewa, jerin farmakan da aka kai tun daga watan Janairu zuwa yau, sun yi sanadin da dakaru suka rage ƙarfin ‘yan ta’adda sosai da sosai.Afirka
Isa Muhammad Bawa: Kisan Sarkin Gobir na Gatawa ya tayar da hankulan 'yan Nijeriya
Shugaba Bola Tinubu ya nuna matuƙar kaɗuwarsa game da kisan da aka yi wa Sarkin Gobir na Gatawa Isa Muhammad Bawa, wanda ya bayyana a matsayin "mummuna kuma wannan dabbancin ba zai wuce ba tare da kakkausan martani ba."Karin Haske
Ko sabuwar Ma'aikatar Kula da Kiwon Dabbobi za ta kawo ƙarshen rikicin makiyaya da manoma a Nijeriya?
Nijeriya na shirin samar da ma'aikatar kula da kiwon dabbobi da ke mai da hankali kan tsara harkar kiwon dabbobi domin cimma abin da da yawan tsare-tsaren baya suka gaza samarwa - wato kawo karshen rikicin makiyaya da manoma.
Shahararru
Mashahuran makaloli