Duniya
Sabuwar gwamnatin Syria ba za ta amince da ikon ƙungiyar ta’addanci ta PKK/YPG ba — Fidan
Babban jami’in diflomasiyyar Turkiyya Hakan Fidan ya ce burin Ankara shi ne a samu wani tsari a Syria wanda ta’addanci ba zai samu gurbi ba, yana gargaɗin ‘yan PKK da “ko dai su rusa kansu ko kuma a rusa su.”Duniya
Koriya ta Arewa da Rasha sun amince su ƙarfafa haɗin gwiwar soji a tsakaninsu
Ministan Tsaron Rasha Andrei Belousov ya gana da Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un, inda suka amince da karfafa hadin gwiwar soji tsakanin kasashen biyu, in ji kafar yada labaran gwamnatin Pyongyang a ranar Asabar.
Shahararru
Mashahuran makaloli