Karin Haske
Umarnin Trump: Abin da ya sa batun kasa ke da sarƙaƙiya a Afirka ta Kudu?
Barazanar Donald Trump ta katse bayar da kudade ga Afirka ta Kudu ta hanyar zargin ta da samar da dokar mallakar gonaki, wanda hakan ya kawo hadin kan 'yan kasar. wanda ko sulhun bayan mulkin fararen fata tsiraru bai iya kawowa ba.Karin Haske
Me ya sa Trump ke fakon Afirka ta Kudu?
Barazanar Shugaban Amurka Trump ta katse tallafi ga Afirka ta Kudu bayan sauyin da kasar ta yi kan mallakar kasa, ta tayar da kura. Amma rikici tsakanin kasashen ba sabon abu ba ne, sun yi sabani kan yakin Isra'ii a Gaza, yakin Rasha-Ukraine da BRICS
Shahararru
Mashahuran makaloli