Duniya
Kotu a Pakistan ta wanke tsohon Firaiminista Imran Khan kan zargin fallasa sirrin gwamnati
Lamarin dai na da alaƙa da huldar diflomasiyya tsakanin Washington da Islamabad, wanda Imran Khan ya ce wani bangare ne na maƙarƙashiyar da Amurka ta ƙulla na hambarar da gwamnatinsa shekaru biyu da suka wuce.Duniya
Mutane da dama sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa da ballewar tafki a Indiya
Yawancin yankuna masu tsauni a Indiya da Pakistan da Nepal sun fuskanci ruwan sama kamar da bakin kwarya da ya yi sanadiyar ambaliya da zabtarewar kasa a 'yan watannin nan, lamarin da ya kai ga mutuwar mutane da dama.
Shahararru
Mashahuran makaloli