Kasuwanci
Nijeriya ta ƙara ƙaimi wajen yaƙi da ɓarayin ɗanyen man fetur
Nijeriya wadda ke cikin ƙasashen da ke kan gaba wajen fitar da ɗanyen fetur a Afirka tana samun yawancin kuɗin shigarta daga mai, kuma tana samun fiye da kashi 90 na kuɗaɗen ƙasashen waje daga sayar da man fetur, amma tana fama da ɓarayin mai.Kasuwanci
Gwamnatin Nijeriya ta bai wa 'yan kasuwa izinin sayen fetur kai-tsaye daga Matatar Dangote
A wata sanarwa da Ma'aikatar Kudi da Tattalin Arziki ta Nijeriya ta fitar a ranar Juma'a, mai ɗauke da sa hannun Ministanta Wale Edun, ya ce wannan mataki ya biyo bayan umarnin da aka bayar ne a Taron Majalisar Zartarwa ta Ƙasa.
Shahararru
Mashahuran makaloli