Afirka
Nijeriya ta yi ƙarar Binance a kotu tana neman dala biliyan 81.5 daga kamfanin
Nijeriya ta shigar da ƙara tana neman a tilasta wa kamfanin na hada-hadar kuɗin kifito Binance ya biya dala biliyan 79.5 saboda asarar da kamfanin ya janyo wa Nijeriya a fannin tattalin arziki, sakamakon hada-hada da ya yi a ƙasar.Afirka
ECOWAS ta ba Burkina Faso, Mali da Nijar wata shida su sake nazari kan fitarsu daga ƙungiyar
Ƙasashen Yammacin Afirka a yayin taron da suka gudanar a Abuja sun buƙaci ƙasashen Burkina Faso, Mali da Nijar su sake nazari game da ficewarsu daga ƙungiyar inda suka ƙara musu wa'adin wata shida domin su je su sake tunani.
Shahararru
Mashahuran makaloli