Duniya
'Yan sanda a Indiya sun ƙwace ɗaruruwan littattafan Musulunci a Kashmir
'Yan sandan Indiya sun kai samame gomman shagunan sayar da littattafai inda suka ƙwace ɗaruruwan kwafi na littattafai da wani Malamin Addinin Musulunci ya rubuta, lamarin da ya jawo Malaman Musulunci a faɗin duniya suka harzuƙa.Türkiye
Duniyar Musulunci za ta yi duk abin da ya dace don kare Masallacin Ƙudus Mai Tsarki – Fidan
"Al'ummar Musulmi za su yi duk abin da ya kamata don kiyaye alamar Musulunci na Masallaci Mai Tsarki da ruhi iri daya," in ji Fidan a ranar Talata yayin jawabinsa a Taron Majalisar Ministocin Harkokin Wajen Ƙungiyar Ƙasashen Larabawa karo na 162.Ra’ayi
Bayan makonni biyu na tashin hankali a Birtaniya, akwai aiki kafin abubuwa su dawo daidai
Hare-haren da ake kaiwa kan 'yan ci rani da ƙananan ƙabilu a Birtaniya sun fito da irin matsalolin da ake da su a ƙasar, wanda akwai buƙatar sabuwar gwamnati ta mayar da hankali wurin daƙile ƙin jinin Musulmi.Duniya
Jam'iyyun haɗaka sun shaida wa Modi cewa walwalar Musulmi na da muhimmanci a Indiya
Bayan shafe watanni tana cin zarafin Musulmai a lokacin yaiƙn neman zaɓe, a yanzu jam’iyyar BJP ta sassauto don kafa gamnatin haɗaka, saboda abokan haɗakar – TDP da JDU – sun dage cewa dole ne a yi aiki da shirinsu na walwalar tsiraru.
Shahararru
Mashahuran makaloli