Afirka
Amurka da Kenya sun buƙaci a tsagaita wuta a DR Kongo a daidai lokacin da 'yan tawayen M23 ke ƙara gaba
A cikin wata sanarwa ta diflomasiyya da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani a farkon wannan watan, Amurka ta ce idan ana so a samu kwanciyar hankali a yankin akwai buƙatar sojojin Rwanda "su janye sojojinsu da manyan makamai" daga DRC.Afirka
MDD tana neman $6B a bana don sauƙaka 'abin da ke haifar' da wahalhalu a Sudan
Majalisar Ɗinkin Duniya tana buƙatar fiye da 40% ƙari a kan kasafin bara don maganace yunwa, da raba mutane da mahallansu, da cin zarafi ta hanyar jima'i da kisa, yayin da yaƙin basasa ke ƙara ƙazancewa kuma gwamnatin Trump ta dakatar da tallafi.Duniya
Firaministan Malaysia ya buƙaci a kawo ƙarshen kisan ƙare dangi da Isra'ila ke yi a Gaza
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza — wanda a yanzu ya shiga kwana na 402 — ya kashe akalla Falasdinawa 43,603 da jikkata 102,929, kuma ana fargabar 10,000 suna binne a ƙarƙashin ɓaraguzai. A Lebanon ma, Isra'ila ta kashe mutum 3,136 tun Oktoban bara.Duniya
Isra'ila ta kashe mutum 3,117 a Lebanon yayin da take zafafa hare-harenta
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza — wanda a yanzu ya shiga kwana na 399 — ya kashe akalla Falasdinawa 43,469 da jikkata 102,560, kuma ana fargabar 10,000 suna binne a ƙarƙashin ɓaraguzai. A Lebanon ma, Isra'ila ta kashe mutum 3,103 tun Oktoban bara.
Shahararru
Mashahuran makaloli