Duniya
Trump ya jadadda aniyarsa ta kwashe Falasɗinawa daga Gaza zuwa Masar da Jordan
Kalaman Trump na zuwa ne kwana guda bayan da shugaban Masar Abdel Fattah el Sisi da Sarkin Jordan Abdallah na II sun yi watsi da duk wani yunƙuri na ƙarbar Falasɗinawan da suka rasa matsugunansu sakamakon yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza.Duniya
Rahotanni na cewa masu shiga tsakani sun samu ci-gaba a tattaunawar tsagaita wuta a Gaza, amma har yanzu ba a cim ma matsaya ba
Qatar da Amurka da Masar suna wani gagrumin yunƙuri na ganin an cim ma matsaya don dakatar da yaƙin da Isra’ila take yi a Gaza da kuma sakin ragowar mutanen da aka yi garkuwa da su kafin Joe Biden ya bar ofis.Duniya
Lebanon ta ba da rahoton sabuwar saɓa ƙa’idar yarjejeniyar tsagaita wuta da Isra’ila ta yi
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 421 a yau — ya kashe Falasɗinawa fiye da 44,363 da jikkata fiye da mutum 105,070. A Lebanon kuwa, Isra'ila ta cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta bayan kashe mutum 3,961 tun daga Oktobar bara.Karin Haske
Masar ta nuna wa Nijeriya abin da za ta yi don kawar da cutar zazzabin cizon sauro
Zazzabin cizon sauro na ci gaba da gallabar Nijeriya da wasu sassa da dama na nahiyar duk da bullar alluran riga-kafi da kuma labarai masu karfafa gwiwa game da WHO ta ayyana kasar Masar daga wannan annoba.Afirka
Shugabannin Somalia da Masar sun ziyarci Eritrea yayin da ake fama da rashin jituwa a Kusurwar Afirka
Rashin jituwa ta ƙara ƙamari a yankin tun bayan da kasar Habasha a watan Janairu ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da yankin Somaliland da ya ɓalle ya ba ta damar shiga tekun da ta dade tana nema.
Shahararru
Mashahuran makaloli