Karin Haske
Yadda masana'antar samar da tufafi ta Nijeriya ta durkushe
Masana'antar samar da tufafi ta Nijeriya a wani lokaci ta taba zama gagaruma, a yanzu ta fada garari saboda matsalolin da suka haɗa da shigar da kayayyaki masu sauƙi daga waje da karyewar kuɗin ƙasar da gazawar farfaɗo da ita daga ɓangaren gwamnatociKasuwanci
Ribas za ta farfaɗo da ƙimarta ta cibiyar masana'antu da saka hannayen jari - Gwamna Fubura
Gwamnan jihar Ribas a kudu maso kudancin Nijeriya Siminalayi Fubara ya danganta matsalar da jiharsa ta fuskanta da ''ƙarancin ci gaban tattalin arziki da ƙarancin kuɗaɗen haraji da yawan rashin ayyukan yi da jinkirin samar da ci gaba.''Kasuwanci
Wasu ƙasashen Afirka sun nemi a kawo ƙarshen tallafin auduga ga Amurka da China
Ƙasashen da ke kan gaba wajen noman auduga da aka fi sanin su da C4 wato Jamhuriyar Benin da Burkina Faso da Mali da kuma Chadi - sun ce tallafin da ake bai wa kasashe masu ci gaban masana'antu yana shafar farashin na cikin gida.Ra’ayi
Yadda Kamfanonin 'yan kasuwa masu tasowa suke ciyar da masana'antar yawon bude ido gaba a Afirka
Wani muhimmin tasiri da ribar da kamfanonin 'yan kasuwa masu tasowa a Afirka suke samarwa tattalin arzikin nahiyar a 'yan shekarun nan ya bayyana irin ci gaban da masana'antar yawon bude ido na yankin ke samu.
Shahararru
Mashahuran makaloli