Karin Haske
Edmund Atweri: Mutumin da ke taimaka wa masu juna biyu a ƙauyukan ƙasar Ghana
Wani jami'in jinya a Ghana ya sadaukar da rayuwarsa wajen rage mutuwar mata da jarirai yayin haihuwa a ƙasar ta Yammacin Afirka, inda yake zuwa ƙauyuka da injin awo don taimaka wa masu juna biyu da ba su da halin zuwa manyan asibitoci don yin awon.Karin Haske
Ƙurajen fuska da ake kira fimfus suna ɓata wa mutum rai ta hanyoyi da dama
Wannan cutar fatar mai ciwo tana kama matasa da mata da dama, wacce galibi ke haifar da mutum ya dinga ganin kamar ba shi da wata kima sannan kuma ya saka su yin amfani da magungunan gargajiya da na-jeka-na-ka da ba su cika yin aiki ba.Rayuwa
Zoey Seboe: Matashiyar da ta yaƙi ƙyamar da ake mata saboda cutar fata ta lamellar ichthyosis
A lokacin da ta shiga ajin ƙarshe na sakandare, Zoey ta samu ƙwarin gwiwa sosai wajen ƙirƙirar wani abu na kwalliya da za ta dinga rufe kanta da shi, ta hanyar amfani da ƙarin gashi maimakon yawan kima ɗankwali da take yi “don samun sauyi.”
Shahararru
Mashahuran makaloli