Afirka
'Yan bindiga masu alaƙa da Daesh sun kashe fararen hula 20 a arewa maso-gabashin Congo
An kama fararen hular a kauyuka da dama da aka kai wa hare-hare, sannan aka tara su waje guda a daji tare da kashe su, in ji Rams Malikidogo, wani mai kare hakkokin dan adam a Mambasa da ke Jumhuriyar Dimokradiyyar Kongo.Karin Haske
Yadda rikicin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo ya rusa ƙuruciyar yara da hana su samun ilimi
Kusan mutane miliyan 7.2 sun guje wa rikicin da 'yan bindiga ke yi a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, inda lamarin ya fi illata yara da dubban su da suka daina zuwa makaranta ke gwagwarmayar ci gaba da neman ilimi a tantuna da rumfuna.Karin Haske
Agboyibo: Matashi dan kasar Togo da ke sauya rayuwar mutane ta hanyar wasanni
Kaunar da Jean-Luc ke wa kwallon kwando da horar da matasa ce ta sa aka samar da shirin Miledou ko "Muna Tare". Miledou na horar da matasa da suke fama da kalubale a rayuwa, inda suke kokarin samar da hadin-kan da zai kai ga sun shiga gasar NBA.Afirka
Yadda Afirka ta jure wa rikice-rikice domin ɗorewar mulkin Dimokuraɗiyya a shekarar 2023
Dimokuraɗiyyar Afrika ta bunƙasa amma rikicin cikin gida na ci gaba da komar da ita baya. A shekarar 2024, aƙalla ƙasashe 18 a nahiyar za su gudanar da zaɓuɓɓuka, suna bayyana fatan cewa Dimokuraɗiyya za ta yi nasara.
Shahararru
Mashahuran makaloli