Duniya
Jarirai shida sun rasu sakamakon tsananin sanyi a Gaza
Yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya shiga kwana na 451 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 45,514 tare da jikkata fiye da mutum 108,189. A Lebanon, Isra'ila ta kashe fiye da mutum 4,048 tun da ta soma kai hare-hare a Oktoban 2023Karin Haske
Yanka-Yanka: Radadin da Chadi ke ji sakamakon kisan kiyashin Faransa
A wani bangare na tuna wa da ta'addancin da dakarun 'yan mulkin mallaka suka yi shekaru sama da dari da suka shuɗe, 'yan Chadi na gudanar da gangami ƙarƙashin gwamnatinsu, a lokacin da ake sake fasalin alaƙa da Faransa, da ta yi musu mulkin mallaka.Türkiye
Meta ya cire rahoto na musamman da sashen Larabci na TRT ya yi kan harin da Isra'ila ke kai wa 'yan jarida
Wani rahoto na bidiyo da TRT ta yi, ya fallasa irin zalunci da kuma muguntar da Isra’ila ke aikatawa kan ‘yan jarida, daga ciki har da labarin yadda sojojin na Isra’ila suka kashe wani ɗan jarida da danginsa mutum 47.Türkiye
Matar shugaban Turkiyya ta kira kisan kiyashin Srebrenica da "abun kunya" a tarihi
A hukumance Turkiyya ta ayyana ranar 11 ga Yuli a matsayin "Ranar Kasa da Kasa ta Tunawa da Kisan Kiyashin Srebrenica", kamar yadda wata dokar da shugaban kasa ya sanya wa hannu da aka buga a jaridar gwamnati.Duniya
Isra'ila ta kashe ƙarin Falasɗinawa goma a wasu sabbin hare-hare a Gaza
Isra'ila ta kwashe kwana 261 tana kai hare-hare a Gaza inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 37,551 — galibinsu jarirai, mata da yara — ta jikkata sama da mutum 85,911, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine, kana ta sace mutum 9,500.Duniya
Taron Kasashen Larabawa bai dauki matakin ladabtar da Isra'ila ba
A wajen taron na Bahrain, shugabannin kasashen Larabawa 22 sun bukaci da a kai dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD Yammacin Gabar Kogin Jordan da Gaza, amma kasashen sun gaza daukar matakin ladabtar da Isra'ila da ke aikata kisan kiyashi a Gaza.Duniya
Tana ƙasa tana dabo ga masu zanga-zangar goyon bayan Gaza a Amurka kan batun kudin makaranta, tuhuma, maki da kammala karatu
Masu zanga-zangar nuna adawa ga yaki da nuna goyon baya ga Gaza a Amurka na fuskantar tsaka mai wuya - suna aiki da 'yancin da suke da shi na fadin albarkacin baki - ko kuma su raya hakkin mallakar matsuguni. zuwa ajujuwa ko kammala karatun jami'a.
Shahararru
Mashahuran makaloli