Türkiye
Ƙauracewa: Ɗan Majalisar Dokokin Turkiyya ya ƙirƙiro da waƙar AI don goyon bayan Falasɗinawa
“Yaya za mu yi? Bugu na bugun jini. Ta ya za mu yi yaƙi? Manufa kan manufa.” Waƙar tana ƙarfafa masu sauraro kan su jajirce wajen fafutukar da suke yi ta neman adalci tare da bin lamarin mataki kan mataki.Karin Haske
Kirkirarriyar Basira a fannin kula da lafiya: Abin da ya sa ka'idojin WHO ke da muhimmanci
Cigaban da aka samu na kirkirarriyar basira ya warware matsalolin da ake samu a fannin kula da lafiya da zai iya taimakon Afirka cike gibin karancin ma'aikatan da take fuskanta. WHO ta fitar da dokokin aiki da Kirkirarriyar Basira wajen kiwon lafiya.Türkiye
Altun na Turkiyya ya yi kira da a haɓaka ilimin kafofin watsa labarai na dijital don amfani da kirkirarriyar basira
Ƙoƙarin da muke yi na yaƙi da labaran ƙarya ya haifar da wayar da kan jama'a kuma ya kawo sabon salo da tsarin ci gaba ga ilimin kafofin watsa labarai na dijital," Altun ya faɗa.Ra’ayi
Dole sai Afirka ta tashi tsaye kan alherai da sharrin kirkirarriyar basira
Kirkirarriyar basira (AI) tana ci gaba da samun karbuwa a duniya, inda take yin tasiri a fannonin kiwon lafiya da ilimi da shugabanci da kuma tattalin arziki. Sai dai ana nuna fargaba kan matsalolin da ke tattare da hakan.
Shahararru
Mashahuran makaloli