Karin Haske
Me ya sa wani tsiro daga Turkiyya zai yi kyau da noma a duniyar samaniya
Gwaje-gwajen da dan sama-jannatin Turkiyya ya gudanar a tashar sararin samanita ta ISS, sun nuna cewa wani tsiro mai jure gishiri da ake samu a Tafkin Gishiri na kasar Turkiyya, zai iya zama tsiron da zai iya rayuwa a kan wasu duniyoyin.Karin Haske
Yadda sabon riga-kafin tarin fuka zai magance tasirin cutar
Wani haɗin maganin riga-kafi da zai taimaka wa masu fama da cutar tarin fuka da aka fi sani da Tuberculosis kawar da ita, ya zama zabi da Afirka har ma da duniya ke bukata wajen yaki da cutar da ke haddasa mutuwar miliyoyin mutane a duk shekara.Rayuwa
Daga gano cutar kansa zuwa saita yadda za a harba makamai masu linzami: abubuwan ban mamaki na tantabaru
Daga gano ciwon daji zuwa saita yadda za a harba makamai masu linzami: Tantabaru sun kai makurar ban mamaki. Mai yiwuwa ba su da abin sha’awa kamar dawisu ko karfi tamkar jimina, amma kusan koyaushe suna ba da gudunmawa da yawa.
Shahararru
Mashahuran makaloli