Ra’ayi
Shin Amurka za ta iya amfani da damar da take da ita don hana bazuwar rikici tsakanin Isra'ila da Iran?
Shugabancin Joe Biden ya yi tangal-tangal a shekarar da ta gabata yayin yaƙin Isra'ila a Gaza. A lokacin da zaman tankiya ke ci gaba da ƙaruwa, ko wannan gwamnatin za ta iya shiga tsakanin bangarorin da ba sa ga maciji da juna don hana su gwabzawa?Duniya
Musulman Amurka sun fi mabiya sauran addinai fuskantar wariya — Binciken Brookings
Kashi uku cikin ɗari ne kacal na Amurkawa suka yarda cewa Musulmai suna bayar da gudunmawa wajen ƙarfafa al'umma, inda magoya bayan jam'iyyun Democrat da Republican suke gani Musulmai ba sa tsinana wa ƙasar komai, a cewar binciken.Duniya
Shin Biden na son a tsagaita wuta a Gaza ne don ya kai labari a zaɓe?
A yayin da Isra'ila ke ci gaba da amfani da bama-baman Amurka wajen kashe fararen hula a Gaza, ga alama Shugaba Joe Biden yana hura wutar a cimma yarjejeniyar tsagaita wuta ne saboda kare muradunsa na kai labari a zaɓen da ke tafe.Duniya
Kotun Amurka ta samu Donald Trump da laifuka kan tuhume-tuhume 34
Manyan 'yan siyasa sun soma tsokaci kan hukuncin da wata kotu ta yanke wa tsohon shugaban Amurka Donald Trump da ya shafi shirga ƙarya kan harkokin kasuwancinsa domin ɓoye toshiyar-baki da ya bayar a kan alaƙarsa da wata mai fitowa a finafinan batsaKasuwanci
Shugaban Amurka zai sa hannu kan dokar haramta TikTok idan majalisa ta amince
Shugaban Amurka Joe Biden ya ce zai sanya hannu kan dokar haramta TikTok da zarar majalisar dokokin ƙasar ta amince da wani ƙudurin doka da ke neman haramta shafin. Amma Donald Trump ya ce haramta TikTok tamkar tallafa wa shafin Facebook ne.
Shahararru
Mashahuran makaloli