Afirka
Kotu ta umarci INEC ta ɗora wa gwamnoni alhakin rikicin zaɓen 2023 a Nijeriya
Babbar Kotun Tarayyar Nijeriya da ke Abuja ta umarci INEC da ta ɗora alhakin laifukan zaɓen 2023 ciki har da riƙice-riƙice da cin-hanci da sayen ƙuri'u da kuma haɗa baki don yin maguɗi kan gwamnoni jihohin ƙasar da mataimakansu.Karin Haske
Zaben Nijeriya na 2023: Wane ne zai lashe zaben kasa mafi yawan al’umma a Afrika?
A cikin wannan watan na Fabrairu ne ‘yan Nijeriya za su gudanar da zaben gama-gari. Za su zabi ‘yan takara a matakai daban-daban da suka hada da matakin shugaban kasar mai bin tafarkin dimokradiyya mafi girma a Afrika na tsawon shekara hudu.Afirka
An takaita zirga-zirga kan zabukan cike gurbi a jihohi 26 na Nijeriya
Cikin ‘yan majalisar tarayyar da za a yi zaben cike gurbinsu har da Sanata Ibrahim Geidam wanda shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya nada a matsayin minista da kuma Femi Gbajabiamila, wanda ya zama shugaban ma'aikata a fadar shugaban kasa.
Shahararru
Mashahuran makaloli