Kasuwanci
Kasuwanci ta hanyar intanet a Turkiyya ya ƙaru sama da ninki ɗaya a 2023
Kuɗin shigar da ake samu a kasuwanci ta hanyar intanet a Turkiyya zai iya kai wa dala biliyan 109.4 a bana, ƙari kan dala biliyan 79.4 da aka samu a bara, kamar yadda rahoton Ma'aikatar Kasuwanci ta Turkiyya ya bayyana.Afirka
Dangote ya yi alkawarin tallafa wa Kano a fannin lafiya da taimakon marasa galihu
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka Alhaji Aliko Dangote ya yi alkawarin tallafa wa manufofin zamantakewa da shirin ci gaban ɗan'adam na gwamnatin Jihar Kano, da nufin rage ɗawainiyar tattalin arziki da ta yi wa jihar katutu.
Shahararru
Mashahuran makaloli