Türkiye
Turkiyya ta yi watsi da shawarar da Trump ya bayar ta korar Falasɗinawa daga Gaza — Fidan
Ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi a yayin wani taron manema labarai na haɗin gwiwa shi da takwaransa na Qatar Mohammed bin Abdulrahman Al Thani a Doha, inda Fidan ya bayyana cewa wannan shawarar ta saɓa wa dokokin bil'adama.Duniya
Sabuwar gwamnatin Syria ba za ta amince da ikon ƙungiyar ta’addanci ta PKK/YPG ba — Fidan
Babban jami’in diflomasiyyar Turkiyya Hakan Fidan ya ce burin Ankara shi ne a samu wani tsari a Syria wanda ta’addanci ba zai samu gurbi ba, yana gargaɗin ‘yan PKK da “ko dai su rusa kansu ko kuma a rusa su.”Türkiye
Turkiyya ta yi gargadi kan yadda ƙungiyoyin PKK da Daesh suke amfana da abin da ke faruwa a Syria
Babban jami'in diflomasiyya na Turkiyya Hakan Fidan ya shaida wa takwaransa na Amurka Antony Blinken cewa ya kamata gwamnatin Assad ta zauna da 'yan hamayya ta fara bin matakan siyasa da dukkan masu ruwa da tsaki dake taka muhimmiyar rawa a yankin.Türkiye
Turkiyya za ta karɓi baƙuncin ministan harkokin waje na Ukraine don zantawa ta musamman
Muhimmiyar rawar Turkiyya don samar da zaman lafiya, da haɗin kan tattalin arziƙi, da ayyukan jinkai —kamar shirin fita da hatsi ta Bahar Aswad —zai ƙara ƙarfafa alaƙar Turkiyya da Ukraine yayin da rikici ke ci gaba a Ukraine.Türkiye
Tsarin ƙasashen duniya ya gaza kare Gaza, in ji babban jami'in diflomasiyyar Turkiyya
"Abin da ke faruwa a Gaza hujja ce ƙwaƙƙwara ta cewa an tsara tsarin kasa da kasa ta yadda ake amfani da shi wajen cin zarafin wasu 'yan tsiraru," in ji Fidan a ranar Talata yayin taron diflomasiyya kan makomar Falasdinu a Ankara.
Shahararru
Mashahuran makaloli