Türkiye
Turkiyya na shiga tsakani a tattaunawar Somaliya da Habasha kan yarjejeniyar gaɓar ruwa ta Somaliland
Babban jami'in diplomasiyyar Turkiyya Hakan Fidan da takwarorinsa na ɓangarorin biyu sun sa hannu kan wata yarjejeniyar haɗin gwiwa a Ankara, bayan wata tattaunawa ta fahimtar juna kan batun gaɓar ruwa Addis Ababa da ɓangaren Somaliland da ya ɓalle.Afirka
Habasha da Somaliland sun tattauna kan hadin gwiwar soji
Manyan dakarun sojin Habasha da na yankin Somaliland da ya balle daga Somaliya sun gana a Addis Ababa, a daidai lokacin da ake ci gaba da takun-saka kan yarjejeniyar tashar jiragen ruwa ta tekun Bahar Maliya da Habasha ta kulla da Somaliland.Afirka
Matakin Habasha na cire kungiyar Tigray daga jerin na ta’addanci zai kawo zaman lafiya - IGAD
A cewar Workneh Gebeyehu, sakataren kungiyar ta IGAD, matakin da aka dauka na zuwa ne a yayin da aka kulla yarjejeniyar kawo karshen matsalolin cin zarafi a yankin Pretoria cikin watan Nuwamban shekarar 2022.
Shahararru
Mashahuran makaloli