Afirka
Bawumia na Jam'iyyar NPP mai mulki ya amince da shan kaye a hannun John Mahama a zaɓen Ghana
Mista Bawumia ya amince da shan kayen ne a wani taron manema labarai da ya gudanar a ranar Lahadi inda ya ce bisa alƙaluman da suka fito dangane da zaɓen a halin yanzu, alamu sun nuna Mista Mahama ne ya lashe zaɓen ƙasar.Rayuwa
Cornelius Annor: Mai haɗe-haɗen salon zane da ke tunatar da tarihi daga hotuna
Mai salon haɗe-haɗen zanen ɗan asalin Ghana ya samu ƙwarin gwiwar ƙirƙire-ƙirƙirensa ne daga hotunan iyali waɗanda suke tunatar da masu sha'awar zane kyakkyawar alaƙar da ke tsakanin 'yan'uwa da kuma muhimman lokutan da aka kasance tare.
Shahararru
Mashahuran makaloli