Türkiye
Turkiyya ta caccaki mujallar The Economist saboda 'jirkita batun shari'a da sukar Erdogan
Mujallar The Economist har tana da ƙarfin gwiwar ƙalubalantar Shugaba Erdogan, suna so su jirkita gaskiyar abin da ke faruwa kan batutuwan shari’a wanda ɓangaren shari’a na Turkiyya mai cin gashin kansa yake jagoranta.Rayuwa
Chidinma: Ana ce-ce-ku-ce a kan 'yar takarar Sarauniyar Kyau ta Afirka ta Kudu mai alaƙa da Nijeriya
Kyakyawar Afirka ta Kudu, Chidinma Vannesa Onwe Adetshina, ta samu kanta a cikin wani ce-ce-ku-ce game da cancantarta ta tsayawa takara a Gasar Sarauniyar Kyau ta Afirka ta Kudu ta 2024, Miss South Africa saboda asalinta.
Shahararru
Mashahuran makaloli