Karin Haske
Yadda Ruto yake fafutukar ganin Kenya ta samu shugabancin Tarayyar Afirka
Yunkurin diflomasiyya na shugaban kasar Kenya William Ruto na neman goyon baya ga tsohon Firaminista Raila Odinga ya zama sabon shugaban Hukumar Tarayyar Afirka, wani bangare ne na daidaita kasar ta Gabashin Afirka a matsayin mai taka rawa a nahiyar.
Shahararru
Mashahuran makaloli