Afirka
Matatar Dangote ta fitar da man fetur a karon farko zuwa Kamaru
Kamfanin makamashi na Kamaru Neptune Oil ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa inda ya ce kamfanonin biyu na nazari domin samar da tsare-tsare waɗanda za su taimaka wajen daidaita farashin man fetur da samar da damammaki a fadin yankin.Afirka
Kamfanin mai na China ya dakatar da ayyukan gine-gine a Nijar kan barazanar ''yan ta'adda'
Dakatarwar na zuwa ne bayan wasu hare-hare da aka kai kan kayayyakin albarkatun fetur a Nijar a 'yan watannin baya-bayan nan, ciki har da wanda 'yan tawaye suka yi ikirarin mayar da zaɓaɓɓen shugaban ƙasar na Nijar da aka yi wa juyin mulki a bara.
Shahararru
Mashahuran makaloli