Duniya
Turkiyya ta yi tir da harin da Isra'ila ta kai wa ƴan jarida da gangan
Isra'ila tana yaƙi da masu faɗar gaskiya shi ya sa take kai hari da "gangan" kan ƴan jarida, a cewar Daraktan Sadarwa na Turkiyya Altun bayan harin da Isra'ila ta kai kan ƴan jarida inda ta jikkata su, cikinsu har da ma'aikatan TRT Arabi.Türkiye
Fahrettin Altun ya taya kamfanin dillancin labaran Anadolu murnar cika shekara 104
A saƙonsa na taya murna ga kamfanin dillancin labaran Anadolu kan bikin cika shekara 104 da kafuwa, Daraktan Sadarwa na Turkiyya ya ce, "Anadolu Agency (AA) muhimmin sashe ne a yaƙin da muke yi da labaran bogi."Türkiye
Isra'ila ta aikata gagarumin laifin kisan ƙare dangi a Gaza: Altun
"Isra'ila na ƙoƙarin kawar da wanzuwar mutane gaba ɗaya da su da al'adunsu. Hare-haren da Isra'ila ta kai a yankin Rafah, inda ta kori mutane a 'yan kwanakin nan, babban misali ne na manufofinta na kisan kare dangi," Altun ya faɗa.
Shahararru
Mashahuran makaloli