Afirka
Turkiyya ta jagoranci ‘sasantawa mai tarihi’ tsakanin Somalia da Ethiopia
Shugaban Turkiyya Erdogan ya ce shugabannin Somalia da Ethiopia sun cim ma yarjejeniyar kawo ƙarshen zaman tankiyar da aka shafe kusan shekara guda suna yi tsakaninsu, bayan zaman sulhu da aka shafe sa’o’i ana yi a Ankara.Türkiye
Goyon bayan zalunci ma zalunci ne: Saƙon Erdogan na nuna goyon bayan Gaza
A ci gaba da jaddada goyon bayansa ga Falasdinawa a Gaza, Shugaba Erdogan ya bayyana tsananin tausayinsa ga wadanda ake zalunta yayin da ya kuma yi fatali da kawayen Isra'ila kan goyon bayanta da suke yi a yakin da Tel Aviv ke ci gaba da yi a Gaza.Türkiye
Turkiyya ba ta ƙasa a gwiwa wurin haɓaka kanta: Erdogan
"Ba za mu yi kasa a gwiwa ba wajen daukakawa da karfafa Jamhuriyar Turkiyya, gadon da ka bar mana," kamar yadda Erdogan ya bayyana a wata wasiƙa da ya rubuta ga wanda ya kafa Turkiyya Mustafa Kemal wanda ya rasu shekaru 86 da suka gabata.Türkiye
Erdogan ya ce za a dauki matakin ba sani ba sabo bayan kai hari TAI
A kan hanyarsa ta dawo wa daga halartar taron BRICS, Shugaba Erdogan ya yi bayani kan fadadan batutuwa, ciki har da harin ta'addancin da aka kai masana'antar Kera Jirage Yaki ta Turkiyya da shirin da Yammacin duniya suka yi game da Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli