Türkiye
Fasaha ba za ta gina kyakkyawar makoma ba idan ba a saka mata ba: Matar Shugaban Turkiyya
Emine Erdogan ta bayyana irin kokarin da Turkiyya ke yi na tallafa wa mata, inda ta yi nuni da cewa hutun haihuwa da ba a biya ba, wanda ya hada da samun ƙarin girma, da ƙarin hutun haihuwa ga maza, da fadada wuraren renon yara.Türkiye
Matar shugaban Turkiyya ta kira kisan kiyashin Srebrenica da "abun kunya" a tarihi
A hukumance Turkiyya ta ayyana ranar 11 ga Yuli a matsayin "Ranar Kasa da Kasa ta Tunawa da Kisan Kiyashin Srebrenica", kamar yadda wata dokar da shugaban kasa ya sanya wa hannu da aka buga a jaridar gwamnati.
Shahararru
Mashahuran makaloli