Karin Haske
Mulkin soji a Nijar: Yadda tunanin jama'a ke sauyawa shekara ɗaya bayan juyin mulki
Shekara ɗaya bayan juyin mulki a Nijar, tsoron da al'ummar ƙasar ke yi yana raguwa bayan da gwamnatin soji ke ɗaukar matakan cigaba, kamar rufe sansanonin sojin Ƙasashen Yamma da fara ƙawance da sabbin ƙasashe, wanda yake haifar da cigaba mai ɗorewa.Karin Haske
Abin da ya sa ɗaga tutar Rasha a zanga-zangar Nijeriya ke haifar da zargi
Bayyanar tutar Rasha a hannun wasu masu zanga-zanga kan tsadar rayuwa a Nijeriya ya haifar da zarge-zarge kan yiwuwar hannun ƙasashen waje a al'amuran yankin Sahel, cewa yana faɗaɗa zuwa sauran ƙasashen Yammacin Afirka.Afirka
Nasarorin da ECOWAS ta samu tun da na zama shugabanta: Bola Tinubu
Tinubu ya ce ECOWAS ta ƙarfafa gwiwar ƙasashe mambobinta domin inganta tsarinsu na yin zaɓe da gudanar da mulki, yana mai cewa a kwanakin baya sun tura wakilai don sa ido a zaɓukan da aka yi a Senegal da Togo - waɗanda aka yi amannar cewa sahihai ne.
Shahararru
Mashahuran makaloli