Duniya
'Tsantsar mugunta' — Trump da Musk da Netanyahu sun fito a cikin shirin AI na yadda za a mayar da Gaza
Bidiyon, wanda aka kalle shi sau miliyoyi a Instagram aka kuma yaɗa shi sau dubbai da safiyar Laraba, ya jawo cece-ku-ce a intanet, inda masu sharhi da yawa suka kira shi "mugunta tsantsa" da "wariyar launin fata."Ra’ayi
‘Yan Afirka ta Kudu da ke yawan sukar gwamnati ma sun goya mata baya a yayin da Trump ya yi tutsu
‘Yan Afirka ta Kudu na ta fadin cewar zumudin Washington ba shi da wata alaka ta goyon bayan fararen fata tsiraru na kasar da ake cewa an mayar saniyar ware, wadanda suna rayuwarsu cikin jin dadi a manyan gidaje na hutu.Duniya
Netanyahu na Isra'ila ya yi barazanar kawo karshen tsagaita wuta, da cigaba da yaƙi a Gaza
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 24 a yau — bayan yaƙin Isra'ila na isan ƙare-dangi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,208, ko da yake yanzu hukumomi sun ce waɗanda aka kashe sun kusa 62,000.
Shahararru
Mashahuran makaloli